Tare da gazawar wakilin Iran wajen samun matsayi;
Tehran (IQNA) A daren jiya 17 ga watan Afrilu ne aka kammala gasar haddar kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 30 a kasar Jordan, inda sarkin wannan kasar Abdullah na biyu ya halarci gasar tare da karrama kasashe biyar na farko.
Lambar Labari: 3489000 Ranar Watsawa : 2023/04/18
Tehran (QNA) A yau 9 ga watan Maris ne aka gudanar da bikin rufe gasa r kur’ani ta kasa da kasa karo na 17 a kasar Jordan, inda aka karrama wadanda suka yi nasara a wannan gasa.
Lambar Labari: 3488783 Ranar Watsawa : 2023/03/10